eng stringlengths 5 233 | hau stringlengths 5 245 |
|---|---|
Is that your new friend? | Wannan sabon abokinka ne? |
Jacob wasn't interested in baseball. | Jacob baya sha'awar baseball. |
Adam told me that Alice had a new boyfriend. | Adam ya fada mini cewa Alice ta yi sabon saurayi. |
The radio didn't inform about the accident. | Rediyo bata yi bayani akan hatsarin ba. |
Adam is worried we'll get lost. | Adam ya damu cewa zamu bata. |
We'll go by bus unless Joe and Emma want to take a taxi. | Za mu tafi a bus sai dai idan Emma da Joe taxi suke son shiga. |
Where were these pictures taken? | A ina aka dauki wadannan hotunan? |
You don't think Jacob can win, do you? | Kuna tunanin Jacob zai yi nasara, haka ne? |
Oscar shouldn't have thrown rocks at those cats. | Bai kamata Oscar ya jefi maguna da dutsuna ba. |
How old was Joe when he died? | Shekarun Joe nawa ne lokacin da ya rasu? |
Will you give this to us? | Za ku bamu wannan? |
He's more popular than me. | An fi saninsa a kai na. |
Take one four times a day, after meals. | A sha daya sau hudu kowace rana, bayan cin abinci. |
I'm going to Australia this spring. | Zan tafi Austarlia a wannan lokacin na bazara. |
Susie didn't want to talk to Oscar, but she had no choice. | Susie ba ta son magana da Oscar, amma ba yadda zata yi. |
William is asleep, but Carmen isn't. | William na bacci, amma Carmen idon ta biyu. |
Jacob felt disappointed. | Jacob bai ji dadin abin da ya faru ba. |
Anna doesn't think she can do that. | Anna ba ta jin zata yi haka. |
Are you objective? | Kana da tabbaci? |
I can explain it to you if you let me. | Idan ka bani dama zan yi bayani. |
I need someone to talk to. | Ina bukatar wanda zan yi magana da shi. |
James said he didn't know why Alice wanted to break up with him. | James ya ce bai san dalilin da ya sa Alice ke son batawa da shi ba. |
This is all we can give you. | Abinda zamu iya baka kenan. |
Adam and Olivia said they thought John was having a really hard time doing that. | Adam da Olivia sun ce sun zaci John ya samu matsala wajen yin haka. |
He broke the law. | Ya karya doka. |
This is too good a chance to lose. | Wannan babbar dama ce ta faduwa. |
Was the door closed? | Kofar a rufe ta ke? |
I like chess. | Ina son chess. |
Julia says Tommy will eat lunch with her. | Julia ta ce Tommy zai ci abincin rana tare da ita. |
Joe likes the way Alice did that. | Joe na son yadda Alice ta yi haka. |
I arrived too late to hear Harry's speech. | Na zo a makare ban saurari jawabin Harry ba. |
I did everything Charlie told me I needed to do. | Na gama duk abinda Charlie ya ce na yi. |
I wonder why we didn't have any customers today. | Ban san me yasa yau bamu samu kasuwa ba. |
Oliver said that he wanted that, so I gave it to him. | Oliver ya ce yana son wancan, don haka na bashi. |
That black dog is looking at that white cat. | Wancan bakin karen sai kallon waccan farar magen ya ke. |
Harry and Laur aren't still hungry, are they? | Harry da Laur sun dena jin yunwa, ko ba haka ba? |
Harry is fair, isn't he? | Harry mai gaskiya ne, ba haka bane? |
I don't think that Jacob knows how to tie his shoes. | Ba na jin Jacob ya san yadda zai daure takalminii sa. |
"George, do you still love me?" "Of course, I do." | "George, har yanzu kana so na?" "kwarai kuwa, ina son ki." |
She's more popular than me. | An fi saninta a kaina. |
I fail to understand what the problem is. | Na kasa fahimtar mecece matsalar. |
I don't remember exactly what Adam said. | Ba zan iya tuna takamaiman abinda Adam ya fada ba. |
I asked him for his name. | Na tambaye shi sunan sa. |
I don't think William knows what Alice would like him to do. | Ba na jin William ya san me Alice ta ke son ya yi. |
Jami and Monica said they'd leave at 2:30. | Jami da Monica sun ce za su tafi da karfe 2:30. |
Healthy competition is always good. | Gasa mara gaba tana da kyau. |
Oscar is the only one who seems to know what to do. | Kamar Oscar ne kadai ya san abinda zai yi. |
Give someone else a chance. | A baiwa wani daban dama. |
James isn't in his room. | James baya dakinsa. |
Did you see Adam leave? | Ka ga sanda Adam ya tafi? |
George seemed to be nice enough. | Da alama George na da kirki. |
I saw the window roll down. | Na ga sanda tagar ke rufewa. |
Is there a river anywhere near here? | Ko akwai wani kogi wani waje nan kusa? |
The book I bought is on the table. | Littafin da na sayo na kan tebur. |
My computer stopped working a few days ago. | Kwamfuta ta daina aiki a 'yan kwanakin da suka wuce. |
Tommy asks me the same thing every time he sees me. | Koda yaushe Tommy ya ganni abu daya yake kara tambaya ta. |
Would you just move along a bit, please? | Ko za ka taimaka, ka ci gaba kadan? |
Get out of my face. | Bace minii da gani. |
Jack hasn't talked about it. | Jack bai yi magana akai ba. |
Harry wouldn't leave Lucy alone. | Harry ba zai taba kyale Lucy ba. |
I have been living here for these ten years. | Ina zaune a nan tsawon wadannan shekarun goma. |
I get scared easily. | Ina da saurin tsorata. |
I thought that it'd be too much. | Ina tunanin zai yi yawa. |
Did Adam and Monica say they needed to do that today? | Shin ko Adam da Monica sun ce suna bukatar su yi haka a yau? |
Charlie could be doing anything. | Zata yiwu Charlie yana yin wani abu. |
Joe doesn't know where he was born. | Joe bai san a ina aka haife shi ba. |
Adam and Anna said they weren't going anywhere. | Adam da Anna sun ce baza su je ko ina ba. |
I almost never walk anywhere. | Na kusa daina zuwa ko ina. |
I don't like fishing, but my father does. | Bana sha'awar kamun kifi, amma babana yana so. |
Can you think of any reason why Tommy wouldn't want to do that? | Ko ka san dalilin da ya sa Tommy bai son yin haka? |
If Charlie goes, I'll go with him. | Idan Charlie za shi, zan tafi da shi. |
I was suspicious. | Na yi zargin haka. |
I never said that I wanted to go. | Ni ban ce ina son zuwa ba. |
You can't imagine it, can you? | Baza ka zaci haka ba, ko zaka zata? |
Silk feels soft. | Siliki na da laushi. |
I keep asking myself that same question. | Ina ta tambayar kai na wannan tambayar guda daya. |
They had only one child. | Yaro daya suke da shi. |
Tommy said he hopes to be back on Monday. | Tommy ya ce yana fatan ya dawo ranar Litinin. |
I can understand Greek, but I can't speak it. | Ina jin yaren Girka, amma bana iya mayarwa. |
We all need to learn to deal with this situation. | Duk muna son mu koyi yadda za mu magance yanayin nan. |
Are they free on Friday afternoon? | Shin ba wani abu da za su yi ranar Juma'a? |
How did Charlie know that Julia was dead? | Ya aka yi Charlie ya san Julia ta mutu? |
James passed away on Monday. | James ya mutu ranar Litinin. |
Are you allergic to any plants? | Ko akwai wasu tsirrai da baka so? |
I'll be there till 2:30. | Zan zo zuwa karfe 2:30. |
I want to spend the summer in Boston. | Ina son na yi lokacin bazara a Boston. |
How can I pick out fresh fish? | Ta yaya zan dauko danyen kifi? |
You should read the kind of books that contain the kind of information that will be useful to you later in life. | Ka karanta littattafan da ke dauke da bayanan da za su zamo masu amfani gareka nan gaba a rayuwa. |
Jacob likes to write poetry. | Jacob na son rubuta wakoki. |
It came as a bit of a shock. | Ya zo da dan firgici. |
He said that he was interested. | Ya ce yana da sha'awa. |
The bridge is open to traffic. | An bude gadar domini zirga-zirgar ababen hawa. |
Tommy doesn't know who Eva wants to go to the dance with. | Tommy bai san da wa Eva za ta wajen rawa ba. |
This book will be helpful to your study. | Wannan littafin zai taimaka maka wajen karatu. |
Adam bought a leather jacket. | Adam ya sayo Jaket din fata. |
I love that accent. | Ina son wannan lafazi. |
I knew you wouldn't like the party. | Na san ba za ka so fatin ba. |
Bring me his head. | A kawo mini kansa. |
Jami is being difficult. | Jami na da wahalar sha'ani. |
Please let me know about it. | Ka sanar da ni game da hakan. |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.